Idan ana samun kuɗi da wani abu, amma kai ba ka samu ba.


Toh tabbas, cikin biyu akwai abinda ka rasa.
1. Ko ba ka da isasshen ilimi game da wannan abin da yadda ake samun kuɗi da shi.
2. Ko kuma ba ka ba da lokaci da ƙoƙari da ya dace a kan wannan abu ba, kawai sama-sama kake yi.
Dole ne ka amsa wannan tambayar 👇
View Original
post-image
This page may contain third-party content, which is provided for information purposes only (not representations/warranties) and should not be considered as an endorsement of its views by Gate, nor as financial or professional advice. See Disclaimer for details.
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Comment
Add a comment
Add a comment
No comments
  • Pinned