vip
Age 6.7 Year
Peak Tier 4
No content yet
Wanda ba shi da blue tick, yana addu’ar Allah ya ba shi dalilin yi.
Mai blue tick yana addu’ar neman samun monetization 💰.
Mai monetization yana addu’ar tsallake Below minimum Earning.
Wanda ya tsallake BME yana addu’ar ya rika samun sama da BME duk sati biyu.
Wanda yake samun kuɗin Elon duk sati biyu, yana addu’ar Allah yasa ya ninka na satin da ya wuce.
Wanda yake samun $200-$1,000 yana addu’ar Allah yasa kar a rike masa kafa a tsayar da Monetization ɗinsa.
Saboda haka kowa da abinda ya dame shi, mu rika tausayawa juna.
Mu rage competition, mu gina juna.
View Original
post-image
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Ya Allah, give us HALAL wealth and BLESS it for us!
GM GM ☕
post-image
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Bari na bayyana sirrin motsa jiki + Istighfaaari.
Ka rika haɗa lokacin motsa jiki da aikin ibada kamar Tasbihi ko istighfaaari.
- Ba za ka ƙone kitse ba
- Ba za ka ƙone zunubi ba
Sannan akwai riba biyu:
- Zaka kara samun lafiya
- Zaka sami karin lada
- Zaka samu karin arziki da buɗi
View Original
post-image
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Ya Allah make us successful in both Dunya and Aakhirah 🤲
post-image
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
  • Pinned