Wanda ba shi da blue tick, yana addu’ar Allah ya ba shi dalilin yi.


Mai blue tick yana addu’ar neman samun monetization 💰.
Mai monetization yana addu’ar tsallake Below minimum Earning.
Wanda ya tsallake BME yana addu’ar ya rika samun sama da BME duk sati biyu.
Wanda yake samun kuɗin Elon duk sati biyu, yana addu’ar Allah yasa ya ninka na satin da ya wuce.
Wanda yake samun $200-$1,000 yana addu’ar Allah yasa kar a rike masa kafa a tsayar da Monetization ɗinsa.
Saboda haka kowa da abinda ya dame shi, mu rika tausayawa juna.
Mu rage competition, mu gina juna.
View Original
post-image
This page may contain third-party content, which is provided for information purposes only (not representations/warranties) and should not be considered as an endorsement of its views by Gate, nor as financial or professional advice. See Disclaimer for details.
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Comment
Add a comment
Add a comment
No comments
  • Pinned