Bari na bamu wani Small Alpha Wanda idan kana son ka kara girman asusun 𝕏 naka da sauri, kada ka duba kan follow for follow. Ka tashi da sassafe daga misalin 4:30am zuwa 5:00am, zaka samu manyan masu asusu suna posting na “GM GM”, sai ka ga kamar posts kusan 50 irin haka. Sai ka yi musu like da comments kuma.

View Original
This page may contain third-party content, which is provided for information purposes only (not representations/warranties) and should not be considered as an endorsement of its views by Gate, nor as financial or professional advice. See Disclaimer for details.
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Comment
Add a comment
Add a comment
No comments
  • Pinned