Akwai duniya da ke zuwa duniya da suke damuwa da ita.. ranar da ka mutu ba abinda ke gabanka ba kenan... wallahi idan ka yi abun kirki a duniya, duniyar bata ishe ka kallo ba bare tunanin abunda ke cikinta. Kuma ba ka yi abun kirki ba, to in da za a baka dama kazo ka kasayar da komai.

View Original
This page may contain third-party content, which is provided for information purposes only (not representations/warranties) and should not be considered as an endorsement of its views by Gate, nor as financial or professional advice. See Disclaimer for details.
  • Reward
  • Comment
  • Repost
  • Share
Comment
Add a comment
Add a comment
No comments
  • Pinned