GM CT


Jiya Star CEO na OKX suke ta rigima da CZ Founder na Binance inda takai CZ ya saka $1B a mazaunin "Betting" idan abin da yake faɗa ba gaskiya bane.
A ɗaya bangaren kuma Pavel durov founder na Telegram (TON) ya zargi Mark zuckerberg mai kamfanin Meta da (WhatsApp ) yana cewa ba ya da tsaro da ‘yanci kamar Telegram.
Crypto & tech wars no dey sleep
A ganin ku waye yake building for the real future?
GMWAGMI6.73%
TA-3.27%
post-image
此页面可能包含第三方内容,仅供参考(非陈述/保证),不应被视为 Gate 认可其观点表述,也不得被视为财务或专业建议。详见声明
  • 赞赏
  • 评论
  • 转发
  • 分享
评论
请输入评论内容
请输入评论内容
暂无评论