Telegram zasu canza sunan native token dinsu ko governance token dinsu dake kan network dinsu daga $TON (Telegram Open Network) zuwa $Gram. Shugaban Telegram Pavel Durov ya sanar da haka a yau, a matsayin daya daga cikin sauye sauyen da suke yi ma TON ecosystem.
From $TON to $GRAM....
Telegram zasu canza sunan native token dinsu ko governance token dinsu dake kan network dinsu daga $TON (Telegram Open Network) zuwa $Gram.
Shugaban Telegram Pavel Durov ya sanar da haka a yau, a matsayin daya daga cikin sauye sauyen da suke yi ma TON ecosystem.