Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa an kammala cimma yarjejeniyar kawo karshen yaki da jamhuriyar Musulunci na Iran, sannan ya bada umarni Sojojin Amurka su janye daga toshewar da suka yiwa wani bangare na mashigin ruwan Hormuz アメリカ合衆国大統領ドナルド・トランプは、イランのイスラム共和国との戦争終結に向けた合意が完了したと発表し、アメリカ軍にホルムズ海峡の一部封鎖を解除するよう命じた
Trump ya bawa dakarun Sojin ruwan Amurka umarni su janye gaba daya daga mashigin ruwan Iran, su bar manyan jiragen dakon kaya na ruwa su wuce ta Iran domin a man fetur ya wuce ya wadaci duniya トランプはアメリカ海軍に対し、イランの水域から完全に撤退し、大型貨物船がイランを通過して世界の石油供給を維持できるよう指示した
Shugaban Amurka Donald Trump yana fitar da sanarwan nan sannan a bangaren Kasar Iran, majalisar tsaro na Kasar ta tabbatar da cimma yarjejeniyar; sai farashin danyen man fetur a Kasuwar duniya yayi mummunan faduwa, kamar yadda zaku gani a screenshot アメリカのトランプ大統領はこの声明を出し、イラン側では国家安全保障会議が合意を確認した。これにより、世界の原油価格は大きく下落した。スクリーンショットでご覧ください。
Wannan labari ne mai farin ciki da na tashi da shi a safiyar yau Litinin, idan baku manta ba kafin a fara Yakin Amerika, Israel da Iran, anan Nigeria muna sayan farashin litar man fetur a kasa da Naira ₦800, amma bayan fara yakin sai da muka koma saya Naira ₦1,500, yakin sai da ya shafi duk Kasashen duniya これは今朝の月曜日に私が喜びをもって伝えるニュースです。アメリカ・イスラエル・イランの戦争が始まる前、ナイジェリアではリットルあたり800ナイラ以下で石油を買っていましたが、戦争が始まってからは1500ナイラに値上がりし、戦争は世界中に影響を及ぼしました。
Wato yakin ya shafe mu kai tsaye, kuma mun cutu, an cutar da mu, wannan kadan ne daga sharrin yaki, domin yana shafar kowa, ko da kuwa wani bangare yayi nasara, sai ya cutu daga sharrin yaki つまり、戦争は私たちに直接影響し、私たちは被害を受けました。戦争の悪影響の一部に過ぎません。なぜなら、戦争は誰にでも影響し、たとえ一方が勝利しても、結局は被害を受けるからです。
A dalilin yakin; Iran ta rasa manyan jami'anta na fararen hula da Soji, har da Shugaban addini na Kasar, an fasa mata cibiyoyin man fetur da masana'antu, tayi asaran kudade masu dumbin yawa 戦争の結果、イランは多くの民間人と軍人を失い、国の宗教指導者も含まれ、石油施設や工場も破壊され、多大な経済損失を被った。
Haka ita ma Amerika ta rasa manyan jiragenta na biliyoyin Naira, ta rasa wasu Sojoji da sansanonin Sojinta dake yankin gabas ta tsakiya gabaki daya |ran ta ru$he su, wanda zata dauki lokaci mai tsawo kafin ta gyara, sannan Amerika ta rasa kimarta a idon duniya アメリカもまた、何十億ナイラもの軍艦を失い、多くの兵士と中東の基地も破壊され、修復には長い時間を要するだろう。さらに、アメリカの国際的な評価も低下した。
A bangaren |srài|a ita ma ta fuskanci asaran wasu Sojojinta, Iran ta rusa cibiyoyin |srài|a na sarrafa man fetur da gas, da cibiyoyin sarrafa wutar lantarki da sansanonin Soji イランもまた、兵士の損失や石油・ガスの処理施設、発電所、軍基地の破壊といった被害を受けた。
Wadannan Kasashe guda uku kowace Kasa ta ji a jikinta, darajar Amurka da |sra'|a ya fadi Kasa warwas, yayin da daraja da izzar Iran ya tashi sama, Amurka da |srài|a tare da taimakon karnukan farautarsu na Kasashen Larabawa sun yiwa Iran taron dangi, amma Iran ita kadai ta tsaya ta gagara faduwa, wannan ya nuna karfin da Iran take da shi a duniya この三つの国はそれぞれに痛手を負い、アメリカとイスラエルの評価は大きく下がる一方、イランの評価と威信は高まった。アメリカとイスラエルはアラブ諸国の協力を得てイランに対抗したが、イランだけが屹立し、強さを示した。
Muna rokon Allah Ya kawo karshen duka yakukuwan da ake fama da su a duniya 私たちはアッラーに、世界中で続く戦争と紛争の終結を祈る。
Allah Ya bamu aminci da zaman lafiya a Kasar mu Nigeria アッラーが私たちナイジェリアに平和と安全をもたらしますように
YAKIN YAZO KARSHE INSHA ALLAH
アッラーの許しを得て戦争は終わるだろう
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa an kammala cimma yarjejeniyar kawo karshen yaki da jamhuriyar Musulunci na Iran, sannan ya bada umarni Sojojin Amurka su janye daga toshewar da suka yiwa wani bangare na mashigin ruwan Hormuz
アメリカ合衆国大統領ドナルド・トランプは、イランのイスラム共和国との戦争終結に向けた合意が完了したと発表し、アメリカ軍にホルムズ海峡の一部封鎖を解除するよう命じた
Trump ya bawa dakarun Sojin ruwan Amurka umarni su janye gaba daya daga mashigin ruwan Iran, su bar manyan jiragen dakon kaya na ruwa su wuce ta Iran domin a man fetur ya wuce ya wadaci duniya
トランプはアメリカ海軍に対し、イランの水域から完全に撤退し、大型貨物船がイランを通過して世界の石油供給を維持できるよう指示した
Shugaban Amurka Donald Trump yana fitar da sanarwan nan sannan a bangaren Kasar Iran, majalisar tsaro na Kasar ta tabbatar da cimma yarjejeniyar; sai farashin danyen man fetur a Kasuwar duniya yayi mummunan faduwa, kamar yadda zaku gani a screenshot
アメリカのトランプ大統領はこの声明を出し、イラン側では国家安全保障会議が合意を確認した。これにより、世界の原油価格は大きく下落した。スクリーンショットでご覧ください。
Wannan labari ne mai farin ciki da na tashi da shi a safiyar yau Litinin, idan baku manta ba kafin a fara Yakin Amerika, Israel da Iran, anan Nigeria muna sayan farashin litar man fetur a kasa da Naira ₦800, amma bayan fara yakin sai da muka koma saya Naira ₦1,500, yakin sai da ya shafi duk Kasashen duniya
これは今朝の月曜日に私が喜びをもって伝えるニュースです。アメリカ・イスラエル・イランの戦争が始まる前、ナイジェリアではリットルあたり800ナイラ以下で石油を買っていましたが、戦争が始まってからは1500ナイラに値上がりし、戦争は世界中に影響を及ぼしました。
Wato yakin ya shafe mu kai tsaye, kuma mun cutu, an cutar da mu, wannan kadan ne daga sharrin yaki, domin yana shafar kowa, ko da kuwa wani bangare yayi nasara, sai ya cutu daga sharrin yaki
つまり、戦争は私たちに直接影響し、私たちは被害を受けました。戦争の悪影響の一部に過ぎません。なぜなら、戦争は誰にでも影響し、たとえ一方が勝利しても、結局は被害を受けるからです。
A dalilin yakin; Iran ta rasa manyan jami'anta na fararen hula da Soji, har da Shugaban addini na Kasar, an fasa mata cibiyoyin man fetur da masana'antu, tayi asaran kudade masu dumbin yawa
戦争の結果、イランは多くの民間人と軍人を失い、国の宗教指導者も含まれ、石油施設や工場も破壊され、多大な経済損失を被った。
Haka ita ma Amerika ta rasa manyan jiragenta na biliyoyin Naira, ta rasa wasu Sojoji da sansanonin Sojinta dake yankin gabas ta tsakiya gabaki daya |ran ta ru$he su, wanda zata dauki lokaci mai tsawo kafin ta gyara, sannan Amerika ta rasa kimarta a idon duniya
アメリカもまた、何十億ナイラもの軍艦を失い、多くの兵士と中東の基地も破壊され、修復には長い時間を要するだろう。さらに、アメリカの国際的な評価も低下した。
A bangaren |srài|a ita ma ta fuskanci asaran wasu Sojojinta, Iran ta rusa cibiyoyin |srài|a na sarrafa man fetur da gas, da cibiyoyin sarrafa wutar lantarki da sansanonin Soji
イランもまた、兵士の損失や石油・ガスの処理施設、発電所、軍基地の破壊といった被害を受けた。
Wadannan Kasashe guda uku kowace Kasa ta ji a jikinta, darajar Amurka da |sra'|a ya fadi Kasa warwas, yayin da daraja da izzar Iran ya tashi sama, Amurka da |srài|a tare da taimakon karnukan farautarsu na Kasashen Larabawa sun yiwa Iran taron dangi, amma Iran ita kadai ta tsaya ta gagara faduwa, wannan ya nuna karfin da Iran take da shi a duniya
この三つの国はそれぞれに痛手を負い、アメリカとイスラエルの評価は大きく下がる一方、イランの評価と威信は高まった。アメリカとイスラエルはアラブ諸国の協力を得てイランに対抗したが、イランだけが屹立し、強さを示した。
Muna rokon Allah Ya kawo karshen duka yakukuwan da ake fama da su a duniya
私たちはアッラーに、世界中で続く戦争と紛争の終結を祈る。
Allah Ya bamu aminci da zaman lafiya a Kasar mu Nigeria
アッラーが私たちナイジェリアに平和と安全をもたらしますように