Allah ina roƙon Afuwar ka 🤲🏽


Allah ina roƙon Rahamar ka 🤲🏽
Allah ina roƙon jin ƙan ka 🤲🏽
Allah ina roƙon ka lafiya 🤲🏽
Allah ina roƙon kariyar ka 🤲🏽
Allah ina roƙon iyawar ka 🤲🏽
Ya hayyu ya ƙayyumu ka gafarta min: zunubaina ka share su: lefuka na a wanke su: samuwa ta a ninka ta: iko na a ƙarashi: nema na ya zama Alkhairi: idanuwa na a haska su: ƙirji na a buɗa shi: Rayuwa ta Asa mata Albarka: motsi na a kiyayemin: harshe na a saita shi: Fafutuka ta a yassaremin: matsaloli na a Ɗauke su: farin cikina a Yawaita shi: Addini na in mutu a kansa: ibada ta a Amshe ta: buƙata ta a Amsa ta: mutuwa ta Ayimin sauƙi: iyayena kabasu Aljannah: yan uwana ka ɓuda musu: Abokaina ka shiga lamuransu:
ya hayyu ya ƙayyumu ya zuljalalu wal ikram🤲🏽
✍️
Jummu'att Mubarakah......💖
Lihat Asli
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
Tambahkan komentar
Tambahkan komentar
Tidak ada komentar
  • Disematkan