From $TON to $Gram.... Telegram zasu canza sunan native token dinsu ko governance token dinsu dake kan network dinsu daga TON (Telegram Open Network) zuwa Gram. Shugaban Telegram Pavel Durov ya sanar da haka a yau, a matsayin daya daga cikin sauye sauyen da suke yi ma TON