Hai, Zuhuwa ga Ɗanbaiwa,


Kursus wancan da ka bi, ba zai kalli kansa ba.
Wancan post ɗin da ka yi bookmarking, ba zai aiwatar da kansa ba.
Wancan littafin da ka karanta, ba zai karanci kansa ba.
Wancan bidiyon da ka yi downloading, ilimin cikinsa yana nan a zaune har sai ka ɗauki mataki (action).
Wancan screenshot ɗin da ka tara na mota, gida, da kayan alatu na duniya, ka sani cewa ba hotuna ne za su saya maka su ba. Sai da kuɗi.
Kuɗin kuma ba sa zuwa daga buri kaɗai; sai an haɗa da ilimi, aiki, himma, da ɗaukar mataki.
Ka tuna ya kai Ɗanbaiwa, himma ba ta ga rago.
Me kake yi a yau don gina gobenka, ya kai Ɗanbaiwa?
Lihat Asli
post-image
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
Tambahkan komentar
Tambahkan komentar
Tidak ada komentar
  • Disematkan