Tazarar dake tsakanin mai kuɗin duniya na yanzu wato Elon Musk da kuma mai kuɗin Africa baki ɗaya wato Aliko Dangote, ta fi tazarar China zuwa Colorado tsayi 😭.


A Nigeria kuwa, kamar daga Hotoro zuwa Abeokuta ne a ƙafa… babu ruwa babu hutu 😂.
A Africa kuma kamar daga Burkina Faso zuwa Congo ne a keken guragu 😹.
Ni kuma tazarata da Elon Musk kamar daga sama ta 7 ne zuwa ƙasa ta 7 😭.
Ɗangote da kake ji shine mafi kuɗi a Africa, total Net Worth ɗinsa kusan Billion 36 Dollars ne. Shi kuma Elon Musk yana da sama da Billion 800 Dollars 😅.
Kamar ace kai kana da Naira Miliyan 1, sai wani yana da Naira Miliyan 22 😹.
Kai kuma kana ta jin “ai duk mu mutane ɗaya ne” 😭.
Ka ajiye wannan ma a gefe…
Yau kusan shekara 4 kenan da Elon Musk ya sayi X akan Dollar Billion 44 😂.
Wato kuɗin da zai iya sa Najeriya ta daina cewa “network busy” na wasu shekaru 😭.
Abun mamaki ma ba nan yake ba…
Transfer charges kaɗai da bankuna suka samu wajen tafiyar kuɗin, sun kai kusan Million 200 Dollars 😹.
Wato kamar yadda Opay zai cire maka ₦10 idan ka tura ₦500… amma wannan karon ₦297 Billion aka cire 😭.
Ka san me wannan yake nufi kuwa?
₦297 Billion ɗin nan kusan ya yi daidai da budget ɗin wasu jihohi 😭😂.
Kai kuma har yanzu idan aka cire maka ₦50 transfer charges sai ka duba balance sau 3 😹.
Wallahi wannan rayuwar tana koya mana humility 😭🙏.
Shi yasa nake cewa:
Ka rage girman kai, ka bi Allah sau da ƙafa 😂.
Domin a gaskiya…
Mu da kai har yanzu “kuɗin cefane” muke ta fama da shi .
Lihat Asli
post-image
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
Tambahkan komentar
Tambahkan komentar
Tidak ada komentar
  • Disematkan