Alhamdulillah berkat web3 dan sauran fafutuka da ake yi online, Allah Ar-Razzaaq ya bani rufin asiri fiye da yanda nake tunani, ba abinda zance sai godiya.


Amma wallahi kullum ina jin zafin rashin maida hankali na koyi wasu abubuwa da suka shafi shirin kwamfuta da automations, da tabbas sai na fi haka bada gudunmawa ga al'umma ta.
Akwai abubuwan da yawa da nake son yi, Ni ba zan iya yinsu, kuma duk wanda nake so ya mun baya mun yanda nake so, ko da zan biya kudi wallahi, sai dai kawai na samu abinda ya samu, amma ba yanda nake so exactly ba.
Wannan abu yana zafi ni fiye da yadda zan iya bayyana, amma in sha Allah ina ganin lokaci ne na dakata da gyara shi.
Ina ji ina gani wasu abubuwan dole na bari su wuce kawai, da kuma babban matsalar lokaci da alhakin da ke gabana.
Ya Rabb Yassirli Amriyy 🥹
Lihat Asli
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
Tambahkan komentar
Tambahkan komentar
Tidak ada komentar
  • Disematkan