MEXC ✍️


Idan zakayi trading volatility token a Mexc, kaine ka nemo da kanka kokuma baka akayi kani wannan tsarin...
Idan kayi niyyar waka masa $20, to kakai zuciyarka nesa duk yadda kake kwadayin riba, duk yadda ka yarda da wanda yabaka, to kasaka masa $10 kajira karfe 5 na yamma lokacin dasuke tashi ✍️
Idan yatashi a lokacin kayi hakuri da ribar dazaka samu akan wannan $10 daka saka kayi TP kayi gaba, Idan kuma bai tashi ba to tabbas zai sake sauka, kajira zuwa washegari da rana seka sake saka $5 a cikin sauran $10 daka rage kasake jiran karfe 5 na yamma...
Idan sunyi pump kayi TP kawuce, idan basuyi pump ba, to tabbas zai sake sauka kasa, saika sake jira washegari seka saka masa saura $5 naka daya rage, kenan $20 dakayi niyyar trading akansa tashiga ✍️
Sai ka jira zuwa karfe 5 na yamma, indai kasiya a lokacin daya dace siyanka na farko, to tabbas a kwanakin nan zaiyi pump, Sedai idan baka siya lokacin daya dace na, kokuma wanda yabaka, bai baka a lokacin daya dace ba ✍️✍️
Idan ka cinye kwanakin na beyi pump ba, kabashi kwana 3 karka sake saka masa komai, ko yaya yayi motsi kudinka yadawo ko yarage maka asara kafita kanemi wani...
MEXC tafi DEX hatsari 🥱
TOKEN1.16%
post-image
قد تحتوي هذه الصفحة على محتوى من جهات خارجية، يتم تقديمه لأغراض إعلامية فقط (وليس كإقرارات/ضمانات)، ولا ينبغي اعتباره موافقة على آرائه من قبل Gate، ولا بمثابة نصيحة مالية أو مهنية. انظر إلى إخلاء المسؤولية للحصول على التفاصيل.
  • أعجبني
  • تعليق
  • إعادة النشر
  • مشاركة
تعليق
إضافة تعليق
إضافة تعليق
لا توجد تعليقات
  • تثبيت