Wanda bashi daブルーチェック(blue tick), yana addu'ar Allah ya bashi dalilin yi.
Mai blue tick yana addu'ar neman samun monetization 💰。 Mai monetization yana addu'ar tsallake Below minimum Earning. Wanda ya tsallake BME yana addu'ar ya rika samun sama da BME duk sati biyu。 Wanda yake samun kuɗin Elon duk sati biyu, yana addu'ar Allah yasa ya ninka na satin da ya wuce。 Wanda yake samun $200-$1,000 yana addu'ar Allah yasa kar a rike masa kafa a tsayar da Monetization ɗinsa。 Saboda haka kowa da abinda ya dame shi, mu rika tausayawa juna。 Mu rage competition, mu gina juna。
Wanda bashi daブルーチェック(blue tick), yana addu'ar Allah ya bashi dalilin yi.
Mai blue tick yana addu'ar neman samun monetization 💰。
Mai monetization yana addu'ar tsallake Below minimum Earning.
Wanda ya tsallake BME yana addu'ar ya rika samun sama da BME duk sati biyu。
Wanda yake samun kuɗin Elon duk sati biyu, yana addu'ar Allah yasa ya ninka na satin da ya wuce。
Wanda yake samun $200-$1,000 yana addu'ar Allah yasa kar a rike masa kafa a tsayar da Monetization ɗinsa。
Saboda haka kowa da abinda ya dame shi, mu rika tausayawa juna。
Mu rage competition, mu gina juna。