Tunda naga Team ɗin $SUNUSI tun da sunyi safe sunyi shiru saboda FUD ɗin da akayi ta yaɗawa, basu ce komai ba. Nace to akwai ƙullalliya a ƙasa definitely komai yana lafawa, zasu pumper shi kodan su tsola idon maƙiya 😂😂😂. Da safiyar yau, suka so su pumper, sai ayi Celebration na Friday,