🔹Algorithm yana iya gano spam, bots, da suspicious patterns wajen replies ɗinka。 🔹Akwai human teams da suke yawo, suna reviewing, suna saka ido, suna blocking na account。 🔹Sannan replies na spam, cin mutunci Karya, Ponzi suna jayo suspension idan aka yi reporting ɗinka。 A guji reply na spam, ko reply mai yes/No/fb/nice...gajerun reply, ko yin reply 10 a minti ɗaya。 A rika yi ana ɗan hutu, asha ruwa, a koma bakin aiki。 Muje Maha 🚶🏃
Ana suspending na accounts saboda abubuwa uku:
🔹Algorithm yana iya gano spam, bots, da suspicious patterns wajen replies ɗinka。
🔹Akwai human teams da suke yawo, suna reviewing, suna saka ido, suna blocking na account。
🔹Sannan replies na spam, cin mutunci
Karya, Ponzi suna jayo suspension idan aka yi reporting ɗinka。
A guji reply na spam, ko reply mai yes/No/fb/nice...gajerun reply, ko yin reply 10 a minti ɗaya。
A rika yi ana ɗan hutu, asha ruwa, a koma bakin aiki。
Muje Maha 🚶🏃