Wancan 課程 da ka saya fa,ba shi zai kalli kansa ba。 Wancan post da ka yi bookmarking,ba shi zai aiwatar da kansa ba。 Wancan littafin da ka saya,ba shi zai karanci kansa ba。 Wancan video daka yi downloading,ilimin cikinsa yana nan a zaune har sai ka ɗauki mataki(action)。 Wancan screenshots da ka tara na mota,gida,da kayan alatu na duniya,ka sani cewa ba hotuna ne za su saya maka su ba。Sai da kuɗi。 Su kuma kuɗi ba sa zuwa daga buri kaɗai;sai an haɗa da ilimi,aiki,himma,da ɗaukar mataki。 Ka tuna ya kai Danbaiwa,himma ba ta ga rago。 Me kake yi a yau don gina gobenka,ya kai Danbaiwa?
Zuwa ga Danbaiwa,
Wancan 課程 da ka saya fa,ba shi zai kalli kansa ba。
Wancan post da ka yi bookmarking,ba shi zai aiwatar da kansa ba。
Wancan littafin da ka saya,ba shi zai karanci kansa ba。
Wancan video daka yi downloading,ilimin cikinsa yana nan a zaune har sai ka ɗauki mataki(action)。
Wancan screenshots da ka tara na mota,gida,da kayan alatu na duniya,ka sani cewa ba hotuna ne za su saya maka su ba。Sai da kuɗi。
Su kuma kuɗi ba sa zuwa daga buri kaɗai;sai an haɗa da ilimi,aiki,himma,da ɗaukar mataki。
Ka tuna ya kai Danbaiwa,himma ba ta ga rago。
Me kake yi a yau don gina gobenka,ya kai Danbaiwa?