Allah ya mayarmana da Alkhairi 🙏


Bayan Hacking din wallet din Oga @SunusiMinjibir da akayi a lokacinda yaje burning ga asarar danayi.
Nashiga da $773 nafita da $40 bayan samun labarin abinda yafaru daga team na project din.
Akalla asarar, Naira 1,018,870 😥😥😥
Amma yardar danayi da Oga @SunusiMinjibir, @Amfagge_4 da @muhd_cash akan wannan harka na tabbata ba sakacinsu yasa hakan yafaru ba, hargobe Ina kyatata musu zato kuma wlh ko gobe sukayi creating wani zanshiga hankali kwance.
Wannan abinda yafaru babu wanda yawuce haka yafaru dashi, maybe ma Allah ne ya canzamana kaddaran tadawo akan dukiyarmu ba abinda yafi dukiyan mahimmanci ba.
Allah yabawa Oga Sunusi ikon cinye wannan jarrabawan kaman yadda muka amsa hannu 2.
Mukuma Allah ya mayarmana da Alkhairi tayadda bamuyi zato ba 🤲🤲🤲
post-image
此頁面可能包含第三方內容,僅供參考(非陳述或保證),不應被視為 Gate 認可其觀點表述,也不得被視為財務或專業建議。詳見聲明
  • 打賞
  • 回覆
  • 轉發
  • 分享
回覆
請輸入回覆內容
請輸入回覆內容
暫無回覆
  • 已置頂