「Mu ba mu mutanen banza ba ne… mu graduates ne。」


Gaskiya ne。Amma ga gaskiya mafi girma👇
Degree kawai ba ya biyan bills。Rayuwa tana buƙatar multiple streams。
To me zai hana ka haɗa degree da sana’a?
Ga yadda winners suke tafiya:
🔹 Kana aikin gwamnati, amma kana samun kuɗi daga X mone.tization。
🔹 Kana teaching ko lecturing, amma kana da skill irin su data analytics ko cyber security。
🔹 Kana da aiki, amma kana da shago da ke juyar da kuɗi kullum。
🔹 Kana kasuwanci (saya da sayarwa), amma har yanzu kana cikin system na online skills da ke kawo maka kuɗi。
Wannan shi ne strategy mai dorewa a wannan zamanin。
Idan aikin bai zo ba?
Toh Ka fara sana’a。Ka fara kasuwa。Ka fara koyon skill。
Idan aikin ya zo?
Ka riƙe duka biyun。
Saboda:
Degree na baka「title」。
Sana’a na baka「freedom」。
Ka haɗa su…… Sai ka zama unstoppable。🚀
查看原文
post-image
此頁面可能包含第三方內容,僅供參考(非陳述或保證),不應被視為 Gate 認可其觀點表述,也不得被視為財務或專業建議。詳見聲明
  • 打賞
  • 回覆
  • 轉發
  • 分享
回覆
請輸入回覆內容
請輸入回覆內容
暫無回覆
  • 已置頂