Alhamdulillah dalilin web3 da kuma sauran fafutuka da ake yi online, Allah Ar-Razzaaq ya bani rufin asiri fiye da yanda nake tunani, ba abinda zance sai godiya.
Amma wallahi kullum ina jin zafin rashin maida hankali na koyi wasu abubuwa da suka shafi program and computer automations, da tabbas sai na fi haka bada gudunmawa ga al'umma ta.
Akwai abubuwan da yawa da nake son yi, Ni ba zan iya yinsu, kuma duk wanda nake so ya mun baya mun yanda nake so, ko da zan biya kudi wallahi, sai dai kawai na samu abinda ya samu, amma ba yanda nake so exactly ba.
This thing pains me beyond words to exp
查看原文