BA SAMUN RIBA A KOWANE TRADE BA NE YAKE MAKA ALAMAR KA ZAMA PROFITABLE TRADER
Akwai traders da suke tunanin cewa idan suka samu riba a kowanne trade, to sun zama ƙwararrun traders.
Amma gaskiyar magana ita ce… 👇
Ba za ka iya tilasta kasuwa ta ba ka riba kullum ba.
Abin da za ka iya sarrafawa shi ne:
🔹 Bin trading strategy ɗinka.
🔹 Jira setup mai kyau kafin shiga trade.
🔹 Sarrafa risk ɗinka.
🔹 Guje wa trading lokacin da emotions suka rinjaye ka.
🔹 Karɓar loss ba tare da revenge trading ba.
Ka fahimci wannan:
✅ Loss ba yana nufin ka gaza ba.
✅ Profit ba yana nufin ka yi komai daidai ba.
✅