Ka rubuta goals biyu ko uku da kake son achieving a November.


Kowane goal ka sanya kuɗinsa a dollars da Naira.
Misali:
1. Jarin Fara sayar da data 20 dollars (₦30,000)
2. Sayan takalma 10 dollars (₦15,000)
3. Sadaqa 50 dollars (₦75,000)
4. Transport zuwa makaranta kwanaki 30 15 dollars (₦22,500)
5. Sayan block 6" 100pcs 100 dollars (₦150,000)
6. Jarin fara awara 7 dollars (₦3,500)
7. Aure 1,000 dollars (₦1,500,000)
8. Gini 2,000 dollars (₦3,000,000)
9. Babur 500 dollars (₦750,000)
Etc
-----------
Kowane trade da kayi, kuma aka sami riba.
⏩ ka je kayi P2P
⏩ ka turawa mai sayarwa ya rike kuɗin a wurinsa
Ka ci gaba da yin haka, har sai ka tara kuɗin GOAL ɗinka na farko
-------------
Akwai wani Ɗanbaiwa da ya saka 20 dollars ta koma 120,
Amma yaki fita wai sai ta kai 150.
Karshe dai, 30 ya cire a kasuwar.
---------------
Akwai wani Ɗanbaiwa da ya sayar da Sidra ya sayi Tankin ruwa.
Tsabar tsokana har abokansa suka fara kiransa da HOLBORN (sunan kamfanin tankin ruwa) 😂🤣😁
--------------------
Sai dai abinda basu sani ba shi ne, a halin yanzu yana rike da wayan hannu biyu,
Kuma duk ta dalilin rubuta goal da yin deposit akai-akai har a cika kuɗi ya same su.
Sannan ga tankin ruwa, ga kuma ɗan capital ɗinsa da yake juyawa ɗan kadan ana samun na chefene.
---------------
Ku jarraba wannan strategy, wallahy zaku amfana sosai.
Duk lokaci da kuka kalli abinda kuka saya a zahiri,
Ko ana dip zaku ji sanyi. 😎 🥶
Sannan zaku cimma abubuwa da dama ba tare da kun takura kanku wajen tara kuɗaɗe a portfolio ɗinku ba.
--------------
Hikmar sana'a shi ne a waraware matsaloli, ba a rika shan wahala ana tara kuɗi, shi kuma kasuwa yana karɓewa ba.
Ku jarraba hakan!
ku bani labarin goals da kuke son achieving , don mu tattauna a comment section ✍️
Voir l'original
post-image
Cette page peut inclure du contenu de tiers fourni à des fins d'information uniquement. Gate ne garantit ni l'exactitude ni la validité de ces contenus, n’endosse pas les opinions exprimées, et ne fournit aucun conseil financier ou professionnel à travers ces informations. Voir la section Avertissement pour plus de détails.
  • Récompense
  • Commentaire
  • Reposter
  • Partager
Commentaire
Ajouter un commentaire
Ajouter un commentaire
Aucun commentaire
  • Épinglé