Ana suspending na accounts saboda abubuwa uku:


🔹Algorithm yana iya gano spam、bots、da suspicious patterns wajen replies ɗinka。
🔹Akwai human teams da suke yawo、suna reviewing、suna saka ido、suna blocking na account。
🔹Sannan replies na spam、cin mutunci
Karya、Ponzi suna jayo suspension idan aka yi reporting ɗinka。
A guji reply na spam、ko reply mai yes/No/fb/nice...gajerun reply、ko yin reply 10 a minti ɗaya。
A rika yi ana ɗan hutu、asha ruwa、a koma bakin aiki。
Muje Maha 🚶🏃
查看原文
post-image
此页面可能包含第三方内容,仅供参考(非陈述/保证),不应被视为 Gate 认可其观点表述,也不得被视为财务或专业建议。详见声明
  • 赞赏
  • 评论
  • 转发
  • 分享
评论
请输入评论内容
请输入评论内容
暂无评论