Ka rubuta goals biyu ko uku da kake son achieving a November.


Kowane goal ka sanya kuɗinsa a dollars da Naira.
Misali:
1. Jarin Fara sayar da data $20 (₦30,000)
2. Sayan takalma $10 (₦15,000)
3. Sadaqa $50 (₦75,000)
4. Transport zuwa makaranta 30 days $15 (₦22,500)
5. Sayan block 6" 100pcs $100 (₦150,000)
6. Jarin fara awara $7 (₦3,500)
7. Aure $1,000 (₦1,500,000)
8. Gini $2,000 (₦3,000,000)
9. Babur $500 (₦750,000)
Etc
-----------
Kowane trade da kayi, kuma aka sami riba.
⏩ ka je kayi P2P
⏩ ka turawa mai sayarwa ya rike kuɗin a wurinsa
Ka ci gaba da yin haka, har sai ka tara kuɗin GOAL ɗinka na farko
-------------
Akwai wani Ɗanbaiwa da ya saka $20 ta koma $120,
Amma yaki fita wai sai ta kai $150.
Karshe dai, $30 ya cire a kasuwar.
---------------
Akwai wani Ɗanbaiwa da ya sayar da Sidra ya sayi Tankin ruwa.
Tsabar tsokana har abokansa suka fara kiransa da HOLBORN (sunan kamfanin tankin ruwa) 😂🤣😁
--------------------
Sai dai abinda basu sani ba shi ne, a halin yanzu yana rike da wayan hannu biyu,
Kuma duk ta dalilin rubuta goal da yin deposit akai-akai har a cika kuɗi ya same su.
Sannan ga tankin ruwa, ga kuma ɗan capital ɗinsa da yake juyawa ɗan kad kad an samun na chefene.
---------------
Ku jarraba wannan strategy, wallahy zaku amfana sosai.
Duk lokaci da kuka kalli abinda kuka saya a zahiri,
Ko ana dip zaku ji sanyi. 😎 🥶
Sannan zaku cimma abubuwa da dama ba tare da kun takura kanku wajen tara kuɗaɗe a portfolio ɗinku ba.
--------------
Hikmar sana'a shi ne a waraware matsaloli, ba a rika shan wahala ana tara kuɗi, shi kuma kasuwa yana karɓewa ba.
Ku jarraba hakan!
ku bani labarin goals da kuke son achieving, don mu tattauna a comment section ✍️
Ver original
post-image
Esta página puede contener contenido de terceros, que se proporciona únicamente con fines informativos (sin garantías ni declaraciones) y no debe considerarse como un respaldo por parte de Gate a las opiniones expresadas ni como asesoramiento financiero o profesional. Consulte el Descargo de responsabilidad para obtener más detalles.
  • Recompensa
  • Comentar
  • Republicar
  • Compartir
Comentar
Añadir un comentario
Añadir un comentario
Sin comentarios
  • Fijado